DOWNLOAD HERE

News

Sarkin Kano Sanusi II ya bayyana hanyoyin magance matsalar tattalin arziki

DOWNLOAD HERE

Sarkin Kano Sanusi II ya bayyana hanyoyin magance matsalar tattalin arziki
Written by Areatatafo

Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sunusi na biyu ya bayyana hanyoyin da ya kamata abi don warware tabarbarewar tattalin arziki kasa ba tare da an cire tallafin mai ba.

Sarkin ya bayyana haka ne a wajen taron shekara-shekara kan yanda za’a magance tabarbarewar tattalin arziki kasa wanda tsangayar tattalin arziki ta jami’ar Yusuf Maitama Sule Kano ta shirya.

Make money online

Ya kara da cewa idan aka samu hadin kan majalisa da bankin kasa da sauran masu ruwa da tsaki kan harkar tattalin arziki za’a samu hanyar da za’a shawo kan al’amari.

A nasa jawabin Farfesa Muhd Sani na bangaren tattalin arziki a jami’ar Bayero ya ce idan da za’a karawa gwamnatin shekaru daga hudu zuwa shida zai basu damar yiwa al’ummar da suka zabesu ayyukan da suka dace.


Leave a Comment

//winsaijoacoo.net/4/7617614